Asiya Digital Market — 1
*⭐ Welcome to Asiya Digital Ads Trusted Marketplace ⭐*
Assalamu Alaikum 😊
Asiya Digital Market kasuwa ce ta online da ke ba da damar siye da siyarwa cikin tsaro, ta hanyar tantance yan kasuwa da shiga tsakanin ciniki domin kare mai siya da mai siyarwa har sai cinki ya kammala.
Domin kare kuɗin masu siya, tabbatar da amana, da sauƙaƙe ciniki tsakanin sellers & buyers, muna farin cikin sanar muku cewa yanzu mun fara sabon tsarin Asiya Digital Ads Marketplace.
*Me ya canza? 🤔*
🔹 An samar da Admin Approval kafin kowanne ciniki
🔹 Mun ƙirƙiri Buyer Protection System
🔹 Yanzu za ku iya siya ko siyarwa cikin tsaro da cikakken tabbaci
*Yadda ake amfani da kasuwar:*
1️⃣ *Verified Sellers* kawai za su iya posting
2️⃣ *Masu siya* dole ne su tuntubi ADM-Support kafin su biya kudi
3️⃣ Duk *payments* za su bi hanyar da za a sanar (ADM SafePay)
*⚠️ Duk cinikin da aka yi a wajen wannan tsarin ba zai samu kariya ba.*
Sabon tsarin nan zai kare ku daga masu damfara, ya tabbatar da gaskiya, tsari da aminci, kuma ya kiyaye kasuwa daga abubuwan batsa ko marasa amfani.
*📌 Domin yin rajista a matsayin Verified Seller ko neman karin bayani, tuntuɓi ADM-Support:*
👇👇👇
[link hidden — subscribe to view]
Mun gode da kasancewa tare da mu 💚
*— ADM Admin Team