(3) Global Update and News
*Updates*
We will change the name of this group due to some issues.
We have five groups, so far the WhatsApp Group has deleted two groups because our reports are contrary to what America and Israel are saying.
Among the complaints that they made about us, including the name of the group and the profile picture.
So we will change the name and see what happens,
from....
*#Gaza Updates News* to *#African Online Press*.
*Hausa*
Zamu sauya sunan wannan group din saboda wasu Matsaloli.
Muna da Group biyar ne,zuwa yanzu Kanfanin WhatsApp ya goge guda biyu saboda rahotanninmu sun saba da Abinda America da Isra'ila suke o,
Cikin korafin da suka yi na kaifukanmu harda sunan Group din da hoton Profile .
To zamu sauya sunan mu gani abinda zai faru,daga...
*#Gaza Updates News* Zuwa *#African Online Press* .
Zamu so mu ji shawarwarinku.
*Admins*