KASUWAN GOMBE ONLINE 24/7
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh
Barka da zuwa wannan group. Wannan group an bude shi ne domin kasuwanci da anfani mai kyau.
Muna roƙon kowa ya kiyaye:
❌ cin mutuncin juna
❌ maganganu marasa kyau
❌ rigima, gulma ko batanci
A zauna da ladabi, hakuri da girmamawa domin mu amfana tare.
Muna roƙon Allah (SWT) ya sa wannan group ya zamo kasuwa mai albarka, ya haɗa zukatanmu, ya kuma kare mu daga mugunta, gulma da hassada.
Duk wanda ya sabawa dokar group, za a dauki mataki cikin girmamawa.
Kutabbata kunyi sharing link group 5 dakuma status kuyi screenshot kuturomin ta private.
Allah ya sa mu dace. Ameen yahayyu y qayyum ngd 🙏